Advertisement

Tashin bam yayi sanadiyar kashe mutum 14

An samu labari mai cewa tashin bam din ya faru ne kusa da shingen jami'an tsaro
Advertisement

Harin kunar bakin wake ya faru a garin Muna dake Maiduguri nan jihar Borno ranar lahadi 29 ga watan octoba.

Advertisement

A bisa rahoton da jaridar Sun ta fitar an samu labari mai cewa tashin bam din ya faru ne kusa da shingen jami'an tsaro.

Adadin mutum 14 suka mutu nan take sanadiyar tashin bam din.

Advertisement
Latest Videos
Advertisement