Advertisement
Sanarwar tace yan sandan sunyi nasara kama su bisa shirin da ta kaddamar na kawo karshen ta'adancin yan sara-suka da yan bangar siyasa a jihar
Advertisement
Mai magana da yawun rundunar DSP Kamal Datti ya sanar da haka a wata takarda da ya fitar ga manema labarai.
Advertisement
Sanarwar tace yan sandan sunyi nasara kama su bisa shirin da ta kaddamar na kawo karshen ta'adancin yan sara-suka da yan bangar siyasa a jihar.
Kakakin ya sanar cewa an kama su bisa laifi da ya danganci sata da haifar da tashin hankali da kuma ta'adanci.
Ga sunayen wadanda aka kama kamar hakar
Hamza Abdullahi
Advertisement
Tijjani Dahiru
Abba Abdullahi
Musiliu Idris
Ibrahim Musa
Bashir Abubakar
Advertisement
Abdulrahman Mohammed
Mukaila Muhammed
Ahmed Adamu
Umar Hassan
An kama su tare da adduna biyar da zarto da kuma kwalin kwayar tramadol da kayan tsibbu
Advertisement
Kamal Datti ya sanar cewa za'a gurfanar dasu gaban kotu bayan an gama bincike kan laifin da ake zargin su.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement