Advertisement

Kalli hoton uwargidan shugaban kasa sanda take budurwa

Aisha Buhari ta birge jama'a cikin tsohon hoton ta sanda take yar budurwa tare da wata yar uwarta
Advertisement

Tsohon hoton da muka samu a yanar gizo, za'a gan inda mai dakin shugaba Muhammadu Buhari ta kashe ido mai hoto tare da wata yar uwar ta.

Advertisement

Hoton ya samu korafe-korafe daga jama'a a kafafen sada zumunta inda mafi yawancin su suna ta yaba yadda ta dade tana birgewa wajen ado.

Advertisement
Latest Videos
Advertisement