Advertisement
Sai dai babu ingantaccen bayani kan yadda shugaban ya samu nasarar bayyana kansa a farfajiyar majalisar.
Advertisement
Shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki ya samu damar jagorantar zaman majalisa duk da tare hanyoyin shiga gidan sa da jaman tsaro suka yi masa domin amsa gayyatar da sufeton yan sanda yayi masa.
Advertisement
Jami'an sun tare duka hanyoyin shiga layin gidansa dake unguwar Maitama nan garin Abuja safiyar ranar talata 24 ga wata.
Kamar yadda hadimin sa ya sanar yan sandan sun tare shi ne yayin tafiya shelkwatar rundunar gomin amsa gayyatar da sufeton yan sanda ya tura masa kan batun barayin garin Offa.
A wani bangare kuma mun samu labari cewa, jami'an hukumar EFCC sun mamaye gidan mataimakin shugaban majalisar dattawa, Ike Ekweremadu, dake nan unguwar Apo tun da asuba.
A jawabin sa wajen zaman majlisar Bukola Saraki ya bayyana cewa mataimakin sa bai samu damar halartar zaman yau ba domin jami'an DSS na tuhumar shi.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement
More from Pulse Nigeria
Advertisement