Advertisement
Tsohon dan siyasan ya bayyana hakan yayin da yake jawabin a taron da yayi da magoya bayan jam'iyar PDP a jihar Borno.
Advertisement
Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takarar shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana cewa zai kawo karshen taadancin boko haram idan yaci zaben shugaban kasa.
Advertisement
Ya sha alwashin yin maganin rikicin yan ta'adda da rikicin makiyaya da manoma dake faruwa a kasa cikin kankanin lokaci idan ya hau kujerar mulkin kasa.
A taron wanda aka gudanar ranar Talata 17 ga wata a dakin taro na Forshams Hall dake Maiduguri, jigon jam'iyar PDP yace gwamnatin sa baza tayi jinkiri ba wajen kawo karshen ta'adanci duba da irin asarar da suka janyo a yankin arewa maso gabas.
Yace ta'adanci tana da alaka da talauci don haka zai yi iya bakin kokarin sa wajen kawo karshen talauci a yankin.
A cewar sa rikicin makiyaya da manoma ta cigaba ne bisa ga rashin shugabanci nagari.
Advertisement
Yayi kira ga dinbim magoyan jam'iyar da yan Nijeriya dasu taimaka wajen fitar da jam'iyar APC daga karagar mulkin kasa.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement
More from Pulse Nigeria
Advertisement