ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Shugaba Buhari ya isa jihar Bauchi

Gwamnan jihar Bauchi, Alhaji Muhammed Abubakar ya tarbi shugaban yayin da ya sauka a filin jirgin sama na Abubakar Tafawa Balewaa safiyar yau alhamis 26 ga wata

Gwamnan jihar Bauchi, Alhaji Muhammed Abubakar ya tarbi shugaban yayin da ya sauka a filin jirgin sama na Abubakar Tafawa Balewa safiyar yau alhamis 26 ga wata.

Banda mai karban bako, shugaban ya samu tarba yayin da sauka jirgi daga gwamna Muhammed Jibrila Bindow na Adamawa da ministan tsaro birgediya janar Mansur Dan-ali da shugaban jami'an tsaro na kasa, janar Abayomi Olonisakin da sauran jami'o'in gwamnati.

Kan ziyarar da ya kai jihar, shugaban zai kaddamar da wasu ayyuka da gwamnatin jihar ta gudanar ciki har da shirin tallafawa manoman jihar da motocin aikin gona guda 500.

ADVERTISEMENT

Wannan ya faru ne don al'ummar jihar su taya gwamnatin maraba da shugaban.

Enhance Your Pulse News Experience!

Get rewards worth up to $20 when selected to participate in our exclusive focus group. Your input will help us to make informed decisions that align with your needs and preferences.

I've got feedback!

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT