Advertisement
Amaju Pinnick ya doke Aminu Maigari wajen cigaba da jagorantar hukumar kwallon Nijeriya
NFF President Amaju Pinnick
Maigari ya samu kuri'u takwas yayin da Ogunjobi ya samu biyu a zaben. Chinedu Okoye bau samu kuri'a ko daya ba.
Advertisement
Shugaban hukumar kwallon kafa (NFF) Amaju Pinnick zai cigaba da jagorantar hukumar bayan ya sake lashe zaben hukumar da aka gudanar ranar alhamis.
Advertisement
Pinnick ya lashe zaben wanda aka gudanar a garin Katsina bayan da ya samu kuri'u 34.
Ya fito takarar kujerar shugabancin kungiyar tare da tsohon shugaban hukumar wanda a hannunsa ya karbi tuta a shekarar 2014 wato Aminu Maigari.
Amaju Pinnick
Bayan Maigari sauran yan takarar sun hada da Taiwo Ogunjobi da Mista Chinedu Okoye.
Advertisement
Amaju Pinnick wanda ke da shakaru 44 a duniya zai cigaba da wa'adin sa na biyu har i zuwa shekarar 2022 gabanin a sake gudanar da wani zaben hukumar.
Yayin da ya zanta da manema labarai bayan zaben ya shaida cewa mulkin sa zata iya bakin kokarin ta wajen samad da kudin shiga kuma ta zama hukuma mai zaman kanta ba tare da neman tallafin gwamnatin tarayya.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement
More from Pulse Nigeria
Advertisement