Advertisement
Jam’iyar APC na jihar katsina ta ƙaddamar da Masari da shugaba ƙasa a matsayin yan takarar zaben 2019
Bayan wata ganawa da jiga-jigan jam’iyar na jihar suka yi yan jam'iyar sun amince da tsarin tafiyar da alamuran gwamnatin da shugabannin ke yi shiyasa zasu mara masu baya a zaben 2019
Advertisement
Jam’iyar APC na jihar Katsina tana goyon bayan shugaban ƙasa Muhammadu Buhari da gwamnan jihar Aminu Bello Masari na fitowa takarar zaben 2019.
Advertisement
Bisa bayanin Daily trust jam’iyar ta sanar da haka a jihar Katsina ranar asabar 23 ga watan Satumba.
Bayan wata ganawa da jiga-jigan jam’iyar na jihar suka yi yan jam'iyar sun amince da tsarin tafiyar da alamuran gwamnatin da shugabannin ke yi shiyasa zasu mara masu baya a zaben 2019.
Shugaban jam’iyar APC na jihar Shitu Shitu yace jam’iyar ta goyi bayan su domin ayyukan da suke wajen bunkasa rayuwar al’ummar jihar da ma ƙasar baki daya.
Shitu yace jam’iyar baza ta amince da wata ƙungiyar yan ra’ayi na daga cikin jam’iyar dake neman raba kan mutane domin yin haka ya sabawa ƙundin tsarin jam’iyar.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement
More from Pulse Nigeria
Advertisement