Advertisement
Dan majalisar mai wakiltar jihar Kogi ya rasu ne a safiyar ranar juma'a yayin jinyar wata rashin lafiya da ya sha fama da ita
Advertisement
Kakakin majalisar Yakubu Dogara ya tabbatar da rasuwar dan majalisar mai shekaru 58 a duniya, a wata takardar sanarwa da ya fitar.
Advertisement
kakakin ya sanar cewa dan majalisar ya rasu ne a asibiti bayan jinyar rashin lafiya da yasha fama da ita. Dogara ya yaba halayen mamacin inda yace shi mutum ne mai jajircewa wajen aiki.
Marigayin kafin ya zarce majalisar tarayya, ya rike mukamin kakakin majalisar dokoki na jihar Kogi.
Za'a yi jana'izar shi a garin Lokoja bayan sallar Juma'a.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement
More from Pulse Nigeria
Advertisement