Advertisement
Yan wasan super eagles sun gabato garin uyo dan fuskantar South Africa
___6797739___https:______static.pulse.com.gh___webservice___escenic___binary___6797739___2017___6___7___13___Super-Eagles
Naijeriya zata yi wasa da kasar afrika ta kudu ranar asabar 10-06-2017 a Godswil Akpabio international stadium dake garin Uyo.
Advertisement
Cikin shirin da yan wasan super eagles sun buga wasanni biyu inda suka buga 1-1 da kasar Corsica da kuma 3-0 da kasar Togo wanda suka lashe.
Advertisement
Bayan wasan abota da suka yi ne suka dawo garin Abuja biyu ga watar juni dan kaddamar da shirin karshe kafin arangama da zasu yi da kasar Afrika ta kudu. Yan wasan zasu yi sati daya a garin Uyo.
Dan wasa John Ogu ya sanar da saukar su a garin Uyo a shafin sa na Twitter tare da sauran yan wasan.
Ya rubuta “Mun iso garin Uyo, muna godiya ma Allah da ya kawo mu cikin lafiya,” tare da hotuna.
Yan wasan super eagles zasu zauna ne a Le meridien hotel a garin Uyo.
Advertisement
Cikin shirin AFCON 2019 an kasa Nigeria da Seychelles, Libya da South africa.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement