Advertisement
Shugaban ya ziyarci Kasar Nijar inda zai halarci taro ta musamman na majalisar kasashen yammacin afrika
Advertisement
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya iso jamhoriyar Nijar domin halartan taron na musamman na ECOWAS a kan samad da tilon kudi na majalisar kasashen yammacin afrika.
Advertisement
Shugaban ya sauka Niamey babban birnin tarayyar kasar kuma ya samu tarba daga takwaran shi shugaba Mahamadou Issoufou.
Cikin tawagar shugaba Buhari da suka raka shi akwai ministan kudi Kemi Adeosun tare da gwamnan babban bankin Nijeriya Godwin Emefiele kamar yanda kakakin shugaban Femi Adeshina ya sanar.
Kasashen dake cikin wannan majalisar sun hada da Cote D'ivoire, Jamhoriyar Nijar, Ghana da Nijeriya.
Ana sa ran cewa Shugaban zai dawo Nijeriya bayan an kammala taron.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement
More from Pulse Nigeria
Advertisement