Advertisement
Rahotannin sun nuna cewa shugaban ya tafi London domin ganin likita bayan ya halarci taron koli na majalisar dinkin duniya a Amurka
Advertisement
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo kasa bayan ya yadda zango a birni London yayin da ya hallarci taron a Amurka.
Advertisement
Rahotannin sun nuna cewa shugaban ya tafi London domin ganin likita bayan ya halarci taron koli na majalisar dinkin duniya da aka yi birnin New york.
Hadimin shugaban kasa Bashir Ahmad ya sanar da isowar uban gidan shi a shafin sa na twitter.
A kwannan baya tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya yaba ma shugaban game da jawabin da yayi a taron majalisar dinkin duniya.
Advertisement
Atiku ya jinjina ma Buhari game da jan hankali da yayi ma duniya na yadda ake azabtar da mutanen Rohingya.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement
More from Pulse Nigeria
Advertisement