Advertisement
Shugaban ƙasa bai halarcin taron majalisar a mako da ta gabata sanadiyar tafiyar da yayi zuwa ƙasar Amurka
Advertisement
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranci taron majalisar ministoci ranar laraba 27 ga watan Satumba 2017.
Advertisement
Shugaban kasa bai halarcin taron majalisar a mako da ta gabata sanadiyar tafiyar sa zuwa ƙasar Amurka.
A makon da ya gabata mataimakin shugaban Yemi Osinbajo ya jagoranci taron kasancewa shugaban yayi tafiya domin halartar taron koli na majalisar dinkun duniya da aka yi a birnin New york.
A hanyar shi na dawowa ranar alhamis 21 ga watan Satumba shugaban ya yada zango a birnin London wanda mutane ke ganin cewa ya je ganin likitocin shi ne a can.
Buhari ya dawo Nijeriya ranar litinin 25 watan satumba
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement
More from Pulse Nigeria
Advertisement