Advertisement
Mahaifiyar marigayi tana ma masoyan shi godiya game da addu’o’in da suke yi
Hajiya Maimuna Hassantace bata taba sanin cewa ɗanta yana da masoya sosai sai da alamarin ya faru
Advertisement
Mahaifiyar marigayi Ameer Hassan wanda aka sani da lil-ameer ta ma masoyan shi godiya game da addu’o’i tare da fatan alheri da suke yi ma iyalin shi.
Advertisement
A wata hira ta musamman da tayi da Arewa24 Hajiya Maimuna Hassan tace bata taba sanin cewa danta ya kai matsayin da ya kai sai da ajalin shi ya taho.
Mahaifiyar tace tana kewar marigayi tare da yaba halayyar shi na yaron kirki ne kuma mai nagartaccen halin ne kuma yana so mahahafiyar shi sosai.
Advertisement
Tayi kira ga sauran iyaye da su mara ma yaran su baya indai suna da burin yin waka ba wai su tilasta masu wani buri daban.
Marigayi ya rasu sanadiyar hatsarin da ya samu saman babur hanyar shi zuwa gida a garin Kano.
Allah ya jikan shi da rahama... Ameen.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement
More from Pulse Nigeria
Advertisement