Advertisement
Mawakin wanda ke cin karen shi ba babbaka ya shahara a duniya kuma abun farin ciki ne ganin mawakin kasar hausa tayi aiki tare dashi wajen nishadantar da jama'a.
Advertisement
Kamar yadda ya wallafa a shafin sa na instagram, jarumin fim kuma mawaki, ya sanar cewa akwai abun da yake shiryawa tare da shahararen mawakin tare da daura hoton mawakin.
Advertisement
Ya rubuta "Thank you OBO!! Something huge is flashing me.....ALLAH kaine mai lokaci kuma ka bani sannan kana kan ara min!! ALLAH NAGODE ..... ".
A jerin sunan mawakan Nijeriya har ma da nahiyar Afrika, Davido yana daya daga cikin mawaka da suka yi fice kuma yana taka rawar gani wajen daga tutar Nijeriya a idon duniya da ire-iren kasaitattun wakokin shi.
Muna jiran sauran bayanai game da shagubabben sakon da ya wallafa kuma abun azo a gani ne idan mawakan suka shirya waka tare.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement
More from Pulse Nigeria
Advertisement