Advertisement
Hukumar zabe na kasa zata sanar da sabin jam'iyu
Hukumar zabe na kasa zata sanar da sabin jam'iyu
Hukumar zata bada rehoto a kan Ƙungiyoyi da suke neman yancin zama jam’iya a naijeriya ranar laraba.
Advertisement
Wannan bayani ya fito ne daga bakin shugaban hukumar prof Mahmood Yakubu ranar litinin a garin kaduna inda ya bada muhadara.
Advertisement
Ta bakin shugaban hukumar “ ina son in tabbatar ma yan naijeriya cewa a cikin dokar kasa karkashin shafin zabe, ya kamata hukumar zabe ta sanar ma jama’a sabin jam’iyu sa’anan duk karin bayani da suke bukata kafin ta zama karbabbiya mun bada.
“A makon daya wuce mun samu takadan nema daga Ƙungiyoyi 95”
"Bayan wannan muhadara akwai yin bita a kan regista na katin zabe dake gudana yanzu kuma akwai tattaunawa a nan garin kaduna ranar laraba”
“Akwai maganan jam’iyu bayan tattaunawar”.
Advertisement
Kasar naijeriya na da jam’iyu 40 tabbatacciya a hukumar. Ina zamu tafi dasu? Allah kadai ya sani tunda kowanne nada manufarshi.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement
More from Pulse Nigeria
Advertisement