Advertisement
Dan kasuwa Muhammed Indimi tare da jikokin shi yayin da yake murnar zagoyowar ranar haihuwar shi a kasar Andalus
Advertisement
Hotunan attajirin dan kasuwa Muhammed Indimi tare da jikokin sa yayin da yake murnar zagoyowar ranar haihuwar shi kwanan baya.
Advertisement
An dau hoton a ƙasar Andalus yayin da yaje ƙasar.
Indimi wanda asali dan jihar Borno ne siriki ne ga shugaban ƙasa Muhammadu Buhari domin babban dan shi na auren diyar shugaban Zahra.
Ya shahara a harkan kasuwancin man fetur kuma sunan kamfanin sa shine Oriental Energy wanda ya ƙaddamar a 1990.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement
More from Pulse Nigeria
Advertisement