Advertisement
Dan wasan Real madrid na shirin komawa Man city
Danilo na shirin komawa Man city
<strong>Dangane ga labarai dake yaduwa, ƙungiyar man city na gab da daukar mai tsaron bayan Real madrid.</strong>
Advertisement
Pep Guardiola ya nuna cewa Danilo na cikin yan wasan da yake da burin dauka bayan sallamar Zabaleta da Clichy har da Sagna da ƙungiyar man city ta yi.
Advertisement
City zata biya fan miliyan 23 domin daukar dan wasan daga ƙungiyar Real madrid.
Dan wasan mai shekaru 26 ya koma Real madrid daga porto amma baya samun damar buga wasa akai-akai ƙasancewa madrid ta fi amfani da Carvajal.
Aƙwai labari mai nuna cewa Chelsea ma na neman Dan wasan da ya juya ƙiblar sa zuwa ƙungiyar.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement
More from Pulse Nigeria
Advertisement