Advertisement

Kalli takaitaccen bidiyon sabon shirin barkwanci wanda Adam A.Zango zai fitar nan ba da dadewa

Za'a saki ta ga kasuwa cikin watan Janairu na 2018
Advertisement

Mabiyan wasannin barkwanci na dandalin kannywood ga tsumin tabin bidiyon sabon shiri mai suna DAN KUKA A BiRNI wanda kamfanin fitaccen jarumi Adam A.Zango ta shirya.

Advertisement

Manyan yan wasa dake cikin wannan fim sun hada da shi Adam A.Zango da Zaharadeen Sani da Falalu Dorayi da Ado gwanja da Mustapha Naburiska tare da Fati Washa da dai sauran su.

Za'a sake ta ga kasuwa cikin watan Janairu na 2018.

Advertisement
Latest Videos
Advertisement