ADVERTISEMENT

Dan majalisa mai wakiltar Yankin Daura ya rasu

Dan majalisar ya rasu a asibitin Nizamiya dake garin Abuja bayan wata rashin lafiya da yayi

Dan majalisar ya rasu a asibitin Nizamiya dake garin Abuja bayan wata rashin lafiya da yayi.

Ya rasu ya bar mata biyu da tara 12. Anyio jana'izar shi a garin Daura yammacin ranar laraba.

Ya rasu yana da shekaru 64 a duniya.

Majalisar tarayyar ta samu wani rashi bayan mutuwar Sanata Ali Wakili mai wakiltar jihar Bauchi wanda ya rasu a ranar 17 ga watan Maris bayan gajeruwar rashin lafiya da yayi.

ADVERTISEMENT

Haka zalaika an kara samun rashi a zauren majalisar dokoki inda aka samu labarin mutuwar dan majalisar wakilai mai wakiltar jihar Kogi.

Tsohon mataimakin shugaban jam'iya mafi rinjayeUmar Buba Jubrin wanda ke wakiltar yankin Lokoja na Jihar, ya rasu ranar 30 ga watan maris a asibiti dake garin Abuja bayan jinyar rashin lafiya da yasha fama da ita.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

Recommended articles

Despite $3 billion bailout, Ghana has essentially gone bankrupt

Despite $3 billion bailout, Ghana has essentially gone bankrupt

Why guests had to squeeze between 2 naked models to enter an art show

Why guests had to squeeze between 2 naked models to enter an art show

Davido, Zlatan, Falz, others attend Mohbad’s candlelight procession in Lagos

Davido, Zlatan, Falz, others attend Mohbad’s candlelight procession in Lagos

Tinubu approves salary increase for Federal Tertiary Institutions

Tinubu approves salary increase for Federal Tertiary Institutions

Mohbad’s sympathisers dispersed with teargas at Lekki tollgate after procession

Mohbad’s sympathisers dispersed with teargas at Lekki tollgate after procession

4 highlights from Thursday's pool party on 'BBNaija All Stars'

4 highlights from Thursday's pool party on 'BBNaija All Stars'

My marriage is sweeter than what you see online - Regina Daniels

My marriage is sweeter than what you see online - Regina Daniels

Burna Boy shows love to Ghanaian market women dancing to his song [VIDEO]

Burna Boy shows love to Ghanaian market women dancing to his song [VIDEO]

Stop asking for a DNA test - Mary Njoku defends Mohbad's widow Omowumi

Stop asking for a DNA test - Mary Njoku defends Mohbad's widow Omowumi

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT