Advertisement
Yayin da ya zanta da manema labarai a garin Kano ranar alhamis, sannanen malamin ya bayyana cewa gabar dake tsakanin jagororin siyasa yana ma cigaban jihar zagon kasa
Advertisement
A labarin da DailyNigerian ta fitar a yayin da ya zanta da manema labarai a garin Kano ranar alhamis, sannanen malamin ya bayyana cewa gabar dake tsakanin jagororin siyasa yana ma cigaban jihar zagon kasa.
Advertisement
A cewar shi shaidan ne ya haddasa gaba tsakanin su ganin yadda a da sun kulla kyakyawar abota.
Malam Kalarawi ya jaddada cewa za'a cigaba da yunkurawa wajen sulhunta inda ya kara da cewa zai sulhunta su a kasa mai tsarki.
Daga karshe malamin yayi kira ga jama'a da su taya shi da addua da kuma fatan alheri bisa wannan gaggarumin aikin da zai yi.
Tun ba yau ba yan siyasar ke takun saka tsakanin su wanda sakamakon gabar dake tsakanin su ya haddasa rigima tsakannin magoya bayan su tare da kuma yi ma juna kalaman batanci.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement
More from Pulse Nigeria
Advertisement