ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Ga yadda Saraki ya tsare daga kamuwa yayin da jami'an tsaro suka kewaya gidan sa

Shi dai Bukola Saraki yace gayyatar da sufeton yan sanda ya tura masa wani mataki ne na siiyasa domin hana wasu yan majalisar sauya sheka daga jam'iyar APC.

Jami'an tsaron sun tare hanyar shiga gidan shi dake nan  unguwar Lake Chad na Maitama dake nan Abuja safiyar ranar talata 24 ga wata. Wanna ya biyo bayan tsammacin da sufeton yan sanda ya tura ma shugaban majalisar da ya bayyanar da kan sa ofishin yan sanda domin bada amsar zargin da ake masa na goyon bayan yan fashi da makami da suka kai hari garin Offa.

Sai dai matakin bata cinma manufar ta ba. Bayan tare hanya da jami'an suka yi a tun safiyar asuba na ranar domin bayan nasarar da shugaban majalisar yayi na tserewa sanatoci 15 suka sauya sheka daga jam'iya mai mulki na APC zuwa PDP da ADC.

Yadda ya kaurace daga kamuwa

ADVERTISEMENT

Wani shaidar gani da ido ya shaida mana cewa Bukola Saraki ya tsere daga gidansa ta hanyar wata karamar kofa kana ya garzaya zauren majalisar tarayya cikin tasi.

Wani ma'aikacin majalisar ya tabbatar da hakan inda ya bayyana mamakin sa ganin motar da jagoran yan Nijeriya na uku ya fito daga ciki.

A jawabin sa a zaman majalisar da ya jagoranta Saraki yace da taimakon Allah ya tsere daga kamuwa.

Yace yan sandan sun tare hanyar shiga ko fita daga layin gidansa tun karfe 6:30 na safe.

Yana mai cewa "Sun hana tawagar motoci na fita. Kasancewa nima na shirya ma wannan ranar, na ajiye wata mota wanda zata fitar dani."

ADVERTISEMENT

Ya kara da cewa mataimakin sa Ike Ekweremmadu ya kira shi domin sanar mashi cewa ba zai samu damar zuwa majalisar ba.

Mun samu labari cewa jami'an rundunar DSS da na hukumar EFCC sun mamaye gidan mataimakin shugaban majalisar dattawa, Ike Ekweremadu, dake nan unguwar Apo tun da asuba.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

Recommended articles

7 do's and don’ts of the Holy month of Ramadan

7 do's and don’ts of the Holy month of Ramadan

Top 5 sweetest celebrity mother-child relationships that stand out for us

Top 5 sweetest celebrity mother-child relationships that stand out for us

International Women's Day: 5 Nigerian female celebrities championing women’s rights

International Women's Day: 5 Nigerian female celebrities championing women’s rights

Top 5 female directors in Nollywood

Top 5 female directors in Nollywood

6 things that will break a Muslim's fast during Ramadan

6 things that will break a Muslim's fast during Ramadan

5 benefits of fasting during Ramadan

5 benefits of fasting during Ramadan

5 reasons Easter was more fun when we were children

5 reasons Easter was more fun when we were children

Dos and don’ts of supporting Muslims during Ramadan

Dos and don’ts of supporting Muslims during Ramadan

Here are common things people rarely dream about

Here are common things people rarely dream about

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT