Advertisement

ECOWAS ta kaddamar da Buhari a matsayin jagoran ta

Shugaba Buhari ya samu karin matsayin ne a kasar Togo inda yake halartar taron kungiyar.
Advertisement

Kungiyar ECOWAS ta kaddamar da shugaban kasa Muhammadu Buhari a matsayin jagoran ta.

Advertisement

Hadimin sa a bangaren yadda labarai na dandalin sadarwa ya sanar da haka a shafin sa na Twitter.

Shugaban ya samu matsayin ne ranar talata 31 ga wata a kasar Togo inda ya halarci taron kungiyar.

Advertisement
Latest Videos
Advertisement