Advertisement

Yariman Kano zai angwance, kalli kyawawan hotunan shi da amaryar shi

___9169249___2018___12___5___11___5c07007888c13
___9169249___2018___12___5___11___5c07007888c13
Yarima Aminu Sanusi zai angwance ga amaryar shi Fulani Zainab Ali Bashir
Advertisement

Dan sarkin kano, Yarima Aminu Sanusi, zai angwance nan da yan kwanaki inda ya fitar da hotunan kafin auren sa tare da masoyiyar shi kuma gimbiya mai jiran gado.

Advertisement

Yariman zai angwance ga amaryar shi Fulani Zainab Ali Bashir. Sai dai babu wani labari game da ainihin ranar bikin auren tasu.

___9169238___2018___12___5___11___5c0700631eed3
___9169247___2018___12___5___11___5c070009cb943

Ya sanar da haka a shafin sa na Instagram yammacin ranar talata tare da kayatattun hotunan sa tare da amaryar mai jiran gado.

Advertisement
___9169251___2018___12___5___11___5c07001eb8929

Ya kuma rubuta sako mai narkar da zuciya mai cewa "Babu wani abu mai suna mata nagaro ko aure nagari. Abun da ya kamace mu shine muyi fatan samun mata ladabi da fahimta. Bayna shekaru da yin gwaji na ci karo da zinariya ta.  jama'a ina mai gabatar maku da sabuwar gimbiyar kano, Fulani Zainab Ali Bashir."

Advertisement
Latest Videos
Advertisement