Advertisement
Fatima Gumsu Abacha tayi murnar zagayowar ranar haihuwar ta, Shehu Sani da Hafsat Idris sun halarci bikin (Hotuna)
Fatima Gumsu Abacha tayi murnar cika shekaru 42 a duniya
Dan majalisar tare da jarumar Kannywood sun halarci bikin murnar zagayowar ranar haihuwar diyar tsohon shugaban kasa.
Advertisement
Babban diyar tsohon shugaban kasar Nijeriya, Fatima Gumsu Abacha, tayi murnar zagayowar ranar haihuwar ta a karshen makon da ya shude.
Advertisement
Diyar marigayi, Janar Sani Abacha tayi murnar zagayowar wannan muhimmin ranar ta hanyar shirya liyafa na musamman.
Yan uwa da Abokan harziki na kusa da ita ga gayyata bikin wanda aka gudanar a gidan su dake jihar Kano.
Cikin mayan baki da suka halarci liyafar da ta shirya don raya wannan ranar akwai dan majalisar dattawa mai wakiltar yankin Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani.
Advertisement
Hakazalika fitacciyar jarumar Kannywood, Hafsat Waziri, ta halarci liyafar.
Fatima Gumsu Abacha tayi murnar cika shekaru arba'in da biyu (42) a duniya ranar 23 ga watan Satumba.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement