Advertisement
Masu samar da fim na Kannywood guda uku wanda ya kamata ku sani
"Afra" movie poster
Ga waɗansu daga cikin mutanen da suka yi muhimmiyar rawa wajen yin fim mafi-girma a Kannywood cikin wannan shekara.
Advertisement
Akwai masu sarrafar fim da dama waɗanda suka shirya wasan kwaikwayo wanda ba za a manta ba nan da gaba. Sun ƙokarta domin yin fim masu kyau a cikin harshen Hausa, waton Kannywood.
Advertisement
Da ake batun tara tsarin sunaye, Ƴan Jaridan Pulse masu kula da wasan kwaikwayo, sun yi haɗin-kai da masanaʼata masu gwaninta a Kannywood. Sun nemi shawaran magoya domin yin shawara akan waɗanda sun cacanci fitarwa da kuma waɗanda an aminta da su domin fasahansu a cikin shekaran 2016.
Ga sunayen manyan masu samarda wasanni wanda ya kamata ku sani. (An rubuta sunaye ba tare da tsari akan iyawa ko wani abu daban):
1. Abdul Amart
Sanannen wasa wanda ya sako a wannan shekara: "Mijin Biza", "Afra".
Advertisement
2. Abubakar Bashir Maishadda
Sanannen wasa wanda ya sako a wannan shekara: "Takanas Ta Kano", "Daga Murna".
3. Muktar Bello Ismail (Young Boy)
Sanannen wasa wanda ya sako a wannan shekara: "Maula", "Ali Yaga Ali", "Gidan Kitso".
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement
More from Pulse Nigeria
Music
Pulse List: Top 10 Collaborations of 2025
26.12.2025
Music
Pulse List: Top 10 EPs of 2025
25.12.2025
Advertisement