ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Motar dakon mai ya kufce a gadar Legas, motoci da dama sun kone

Mummunar gobarar ya faru ne  yammacin ranar alhamis yayin da a da burkin motar ya katsare a daidai gadar Otedola dake nan jihar Legas.

Jami'an ma'akatar agaji na gaggawa ta jihar sunyi iya bakin kokarin su wajen kashe gobara da faru.

Kamar yadda shaidu suka bayyana, ba'a kayyade adadin mutane da gobarar yayi sanadin ajalin su amma anyi asara da dama.

Lamarin dai yayi jawo bakin ciki a zukatan yan kasa inda a fadin kasar a halin yanzu ana cigaba da nuna takaicin ta tare da yin kira ga jami'an gwamnati wajen samad da hanyar rage mummunar asara dake faruwa a kasar.

Enhance Your Pulse News Experience!

Get rewards worth up to $20 when selected to participate in our exclusive focus group. Your input will help us to make informed decisions that align with your needs and preferences.

I've got feedback!

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT