Advertisement

Sarkin Kano ya taya diyar shi murnar kammala karatu

Khadija Yusra Sanusi ta kammala karatun digiri dinta a jami'ar American University dake Faransa inda ta karanta ilimin aikin jarida.
Advertisement

Khadija Yusra Sanusi ta kammala karatun digiri dinta a jami'ar inda ta karanta ilimin aikin jarida.

Advertisement

Mai martaba Muhammad Sanusi na uku tare da sauran iyalen gidansa sun halarci bikin kammala karatun don taya ta murna.

Khadija yusra ta fara karatun ta a jami'ar tun cikin shekarar 2015.

Kamar yadda za'a gani a cikin hotuna, itama gimbiya Shahida Sanusi ta halarci wajen bikin don taya yar uwanta murna.

Advertisement
Latest Videos
Advertisement