Advertisement

Fitacciyar Jaruma, Hauwa Maina ta rasu

Ta rasu a asibitin Aminu Kano dake nan Kano bayan wata rashin lafiya da take jinya a daren ranar laraba
Advertisement

Ta rasu a asibitin Aminu Kano dake nan Kano bayan wata rashin lafiya da take jinya.

Advertisement

Za'ayi jana'izar ta yau alhamis a garin kaduna, inda take zaune.

Ta rasu tana da shakara 48 kana ta  bar yara biyu, Maryam da Abdulrahman.

Hauwa Maina, tana daga cikin jarumai da suka raya masana'antar fim ta Kannywood, ta fara harkar fim tun shekarar 1999.

Advertisement
Latest Videos
Advertisement