Advertisement

Hargitsi a zauren majalisar dokoki, yan zanga-zanga sun kwace sandan majalisa

Karfi da yaji yan zanga-zangar sun rinjaye jami'an tsaro dake zaure kana sun kwace sandan majalisar
Advertisement

Kamar yadda labari yazo mana ana kyautata zaton cewa yan zanga-zangar magoya bayan sanata Omo Ovie-Agege, dan majalisar da aka dakatar.

Advertisement

Karfi da yaji yan zanga-zangar sun rinjaye jami'an tsaro dake zaure kana sun kwace sandan majalisar.

Lamarin ya faru yayin da ake zaman majalisa wanda mataimakin shugaban majalisa Ike Ekweremadu ke jagoranta tsabanin rashin Bukola Saraki wanda yayi tafiya.

Advertisement
Latest Videos
Advertisement