Advertisement

An tafi da dan shugaban kasa kasar waje domin jinya

A safiyar yau aka tafi dashi kasar waje inda zai cigaba da jinya
Advertisement

A rahoton da jaridar Cable ta fitar, a safiyar yau aka tafi dashi kasar waje inda zai cigaba da jinyar raunin da yaji.

Advertisement

Yusuf dai ya samu raunuka tare da karaya sakamakon hatsarin babur da samu washee garin ranar kirismeti.

Da farko dai an kwantar dashi a wata asibitin kudi dake nan Abuja kana aka yanke shawarar tafiya dashi kasar waje.

Advertisement
Latest Videos
Advertisement