Advertisement
Yan Kabilar Ibo mazaunin garin Abuja sun fara yiwa shugaba Buhari kamfe na zarcewa a zaben 2019 dake gabatowa
Advertisement
Rahoto ya nuna cewa yan kabilar Ibo mazaunin garin Abuja sun fara yiwa shugaba Buhari kamfe na zarcewa a zaben 2019 dake gabatowa.
Advertisement
A yayin da aka kaddamar da kungiyar yan kabilar Ibo dake goyon bayan Buhari a zaben 2019 ranar lahadi 26 ga watan Nuwamba, jigon jam'iyar APC Prince Paul Ikonne ya kwatanta shugaba Muhammadu Buhari a matsayin jagora wanda zai tsiratar da kasar zuwa inda ya kamata.
Ikone ya shawarci tsohon gwamnan jihar Abia Orji Uzoh Kalu da ya daina kawo ma shugaban cikas wajen samun nasara a zaben 2019 da ire-iren tsokacin da yake yi mara tasiri.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement
More from Pulse Nigeria
Advertisement