Advertisement

Hotunan gwamnoni da tawagar shugaban kasa yayin da suka kai ma Buratai ziyarar ta'aziya

Gwamna Kashim Shetima na jihar borno ya karbi bakoncin takwarorin sa na jihar Zamfara Abdulazeez Yari da Sokoto Aminu Tambuwal wajen ziyartar gidan marigayin.
Advertisement

Gwamna Kashim Shetima na jihar Borno ya karbi bakoncin takwarorin sa na jihar Zamfara Abdulazeez Yari da Sokoto Aminu Tambuwal wajen ziyartar gidan marigayin.

Advertisement

Bangaren fadar shugaban kasa, shugaban maikatan fadar Abba Kyari ya jagoranci tafiyar su tare da karamin ministan wuta da ayyuka da gida Alhaji Sulieman Hassan da kuma kakakin shugaban kasa Alhaji Garba Shehu.

Marigayi Alhaji Yusuf Buratai ya rasu ne ranar juma'a 9 ga wata a asibitin koyo na jami'ar Maiduguri bayan jinyar lafiya da yayi.

Advertisement
Latest Videos
Advertisement