Advertisement

Kwankwaso ko wuta yace zai shiga, nima zan bishi- Bidiyo

Duk da cewa bata taba hada ido biyu da gwanin nata wannan bai hana ta rage kaunar da take dashi kan shi.
Advertisement

A cikin bidiyon dake yawo a kafafen sada zumunta za'a gan inda wannan baiwar Allah ke bayyana irin so da take dashi  ga dan majalisar.

Advertisement

Wannan sadaukarwar na baki ne ko kuma idan tura ta kai bango hakan zai faru?

Advertisement
Latest Videos
Advertisement