Advertisement
Har yanzu bamu gama yakar Boko haram ba amma muna dab da samun nasara a kan su - inji fadar shugaban kasa
Femi Adeshina yana mai cewa har yanzu ba'a gama yakar boko haram ba amma an rage karfin su kuma nan bada jimawa ba za'a samu nasara a kan su
Advertisement
Yace duk da cewa har yanzu ba'a gama gwaggwarmaya da yan ta'addar ba amma ana dap da samun hakan.
Advertisement
"indai mai yakar su gaba dayan su toh lalle bamu samu nasara ba amma maganar rage karfin su, lalle mun ci nasara a wannan bangaren"Yace.
kakakin ya bayyana hakan yayin da ya zanta da gidan telibijin na channels a cikin shirin tattaunawa a kan harkar siyasa ranar 25 ga wata.
Duk da hare-hare da yan boko haram suka kai wanda keyi ma harkar tsaro barazana tare da sabon farmaki da suka kai garin Dapchi wanda suka yi awon gaba da yan matan makaranta su 105, kakakin yace gwamnatin shugaba Buhari ta samu cigaba wajen yakar ta'adanci a kasar fiye da yanda suke a gwamnatocin da.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement
More from Pulse Nigeria
Advertisement