Advertisement
Shugaba Buhari da tsohon shugaban kasa sun halarci daurin auren yaran Dangote da tsohon sufeton yan sanda (Hotuna)
An daura auren Fatima Dangote da Jamil Abubakar a fadar mai martaba sarkin Kano Muhammad Sanusi na biyu
Advertisement
An daura auren Fatima Dangote da Jamil Abubakar a fadar mai martaba sarkin Kano Muhammad Sanusi na biyu ranar juma'a 16 ga watan maris 2018.
Advertisement
Shugaban ya garzaya wajen daurin auren a matsayin babban bako na musamman tare da mukarraban sa.
Manyan baki da suka halarci taron bikin sun hada da tsohon shugaban kasa zamanin mulkin soja janar Abdulsalam Abubakar da gwamnonin jihar Kano, Borno, Kaduna, tare da shugaban majalisar dattawa Bukola saraki da kakakin majalisar wakilai Yakubu Dogara da sauran masu fada-aji na fannoni daban daban.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement
More from Pulse Nigeria
Advertisement