Advertisement
Shugaban yace dalilin kin amincewa da wannan kudirin shine don karancin arzikin na tafiyar da alamuran hukumar idan aka kafa ta.
Advertisement
Shugaban ya ki amince da wannan kudirin sakamakon wasikar da shugaban majalisar wakilai Yakubu Dogara ya tura masa ranar talata 27 ga wata domin ya sa hannu.
Advertisement
Shugaban yace dalilin da ya sanya bai sanya hannu ga kudirin shine rashin arzikin wajen tafiyar da alamuran hukumar idan aka kafa ta.
Bayan rahoton da wata kwamiti ta musamman da aka kafa domin lura da alamuran da ya danganci sharia da hakkin dan Adam, majalisar dattawa ta fitar da kudirin kafa wannan hukumar.
Dan majalisar mai wakiltar jihar Gombe Bayero Nafada ya gabatar da wannan kudirin ga zauren yan majalisar domin samun goyon baya a ranar 25 ga watan Yuli na 2017.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement
More from Pulse Nigeria
Advertisement