Advertisement
Buhari ya sauka jihar Adamawa inda zai kaddamar da wasu ayyukan raya kasa(Hotuna)
Ya isa garin Yola babban birnin jihar kai tsaye daga mahaifar shi Daura inda yayi kwana hudu domin yin ta'aziyar yan uwansa da suka rasu
Advertisement
Shugaban ya samu tarba daga jami'an gwamantin jihar Adamawa yayin da sauka a filin jirgi dake Yola yau talata 20 ga wata.
Advertisement
Ya isa garin Yola babban birnin jihar kai tsaye daga mahaifar shi Daura inda yayi kwana hudu domin yin ta'aziyar yan uwansa da suka rasu.
Yayin ziyarar, shugaban banda sauran ayyukan zai kaddamar da offishin hukumar hana cin hanci da rashawa na gwamnatin jihar.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement
More from Pulse Nigeria
Advertisement