Advertisement

Buhari ya jagoranci taron majalisar sa (HOTUNA)

An gudanar da taron a farfajiyar shugaban ƙasa na Villa
Advertisement

Shugaban ƙasa Muhammadu buhari ya jagoranci taron majalisar minnistoci ranar laraba 11 ga watan octoba.

Advertisement

An gudanar da taron wanda ya samu hallarcin mataimakin shugaban ƙasa Yemi Osinbajo da ministoci a farfajiyar shugaban ƙasa na Villa.

Karamin ministan mai Ibe Kachukwu shima ya halarcin taron duk da zargin da yayi wa shugaban kamfanin NNPC wanda ya janyo tsegumi a fadin ƙasar.

Advertisement
Latest Videos
Advertisement