Advertisement
Buhari ya yaba ma sarkin Daura bisa karamci da ya nuna
Advertisement
Shugaban ƙasa Buhari ya bar Daura ya koma Abuja bayan kammala hutun babban sallah da yayi a mahaifarsa.
Advertisement
Rahoto daga kamfanin dillancin labarai (NAN) ya nuna cewa shugaban kasa ya bar Daura karfe 10:24 na safe a jirgin mai saukar angulu na fadar shugaban ƙasa.
Cikin tawagar sa akwai iyalinsa, hadimin sa Garba Shehu, babban jami’in tsaro na shugaban Bashir bindawa da sauran fadawan sa.
Shugaban ya yaba ma sarkin Daura Alhaji Umar Faruq bisa karamci da ya nuna ma takwaransa shugaban kasar jamhuriyar Nijar Mahamadou Yusouffou lokacin da ya ziyarci fadar sarkin ranar talata.
Sarkin daura da manyan yan siyasa tare har masu yi mai fatan alheri suka taka ma shugaban baya har inda ya hau jirgi.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement
More from Pulse Nigeria
Advertisement