Advertisement

Kalli hotunan bayan fage na shirin fim da Hassan Giggs ke shiryawa

Shirin dai zai burge jama'a kamar yadda muke gani kuma zai ilimantar domin akwai dagantakar labarin da tarihin al'adun gargajiya irin ta zamanin da.
Advertisement

Ga hotunan bayan fage daga saitin inda ake shirya fim din.

Advertisement

Wannan shirin fim na "Sadauki" samu fitowar manya-manyan jarumai fitattu irin su Adam A.Zango, Fati Washa, Fati Makamashi, Abdul M. Shereef, Rashida Lobbo, Isa Adam ferozkhan da sauran su.

Kai daga ganin ka san akwai shirin fim mai kayatarwa wanda zai farantar da ran masu bibiyan fina-finan hausa.

Advertisement
Latest Videos
Advertisement