Advertisement

An kashe mutum 20 a rikici da ya barke a jihar Filato

Mazauna kauyen sun zargi makiyaya da cewa sune suka kai harin don ramuwa ga wani kisa da aka yi a makon da ya gabata
Advertisement

A kalla mutum 20 suka rasu a harin da aka kai daren ranar alhamis a kauyen Bassa dake karamar hukumar Bassa na jihar Filato.

Advertisement

A bisa labarin da BBCHaussa ta fitar wasu da dama sun jikata sanadiyar harin.

Mazauna kauyen sun zargi makiyaya da cewa sune suka kai harin don ramuwa ga wani kisa da aka yi a makon da ya gabata.

Tun ba yau ake samun rikice-rikice tsakani mazauna jihar Filato.

Advertisement
Latest Videos
Advertisement