Advertisement
Kibiyar soyyayar Halima ta tsoki Naziru sarkin waka
Advertisement

Shahararren mawakin  hausa mai tauraro Nazir M.Ahmad wanda aka fi sani da sarkin waka Nazir zai shiga sahu na gaba.

Advertisement

Za’ayi sha biki auren 'Sardaunan Dutse' da amaryarshi Halima.

Yayi wannan gangarimin sanarwa a shafin sa na instagram inda ya sanar ma  sauran abokan aiki shi cewa “jibi ne fa, zamu fara bikin” tare da daura hoton shi da amaryarshi.

Suma sauran jarumar masana’antar kannywood sun daura hotunan shi da amaryar shi a shafukar su tare da yi mai fatan alheri.

Advertisement

Kibiyar soyyayar Halima ta tsoki 'Naziru sarkin waka'.

Muna masa fatan alheri kuma Allah ya sanya albarka.

Advertisement
Latest Videos
Advertisement