Advertisement

Da taimakon majiya muka gano naira biliyan 29

Magu yayi kira ga yan Nijeriya da su cigaba da taimakon hukumar wajen bada labari domin gano kudaden gwamnati da aka sace
Advertisement

Shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC Ibrahim Magu yace hukumar ta gano akalla naira biliyan 29 da taimakon majiya.

Advertisement

Magu ya sanr da haka a wani taro na fitar da tsare tsare yanda za’a kare majiya masu taimakawa wajen kama masu cin hanci da rashawa.

A taron wanda aka gudanar ranar alhamis 12 ga watan octoba a garin Abuja shugaban hukumar yayi kira ga yan ƙasar da su cigaba da taimakon hukumar wajen gano kudaden da barayin gwamnati suka sace.

Shugaban fannin hulɗa da jama'a na hukumar ya wakilce shi a taron

Advertisement
Latest Videos
Advertisement