Advertisement
Dan wasan ya gabatar da kanshi bainar masoyan kungiyar kuma yayi hira da manema labarai
Advertisement
Fitaccen matashi dan wasan kasar Faranasa ya samu karbuwa yayin da ya gabatar da kansa a bainar jama’ar sabon kungiyar sa.
Advertisement
Kylian Mbappe ya koma PSG daga Monaco a cinikin bashi wanda ake sa ran komawa na dindindin.
Matashin mai shekara 18 ya gana da manema labarai bayan ya samu karbuwa daga magoya bayan PSG.
“Ina mai farin ciki shiga wannan kungiyar wanda take daya daga cikin kungiyoyin na duniya da suka shahara” maganar Mbappe yayin da aka gabatar dashi a filin parc des prince.
Mbappe wanda ya gabatar da kanshi tare da iyalin shi yace zai zage damse wajen taimakon PSG da samun nasara.
Advertisement
Ana sa ran cewa dan kwallon zai bayyanar da kanshi a fili ranar juma’a a wasan Ligue 1 da PSG zata yi da Metz.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement
More from Pulse Nigeria
Advertisement