Advertisement
Dandazon jama'a suka fito domin yima shugaban maraba yayin da yake zagayawa a garin Jos babban birnin jihar.
Advertisement
Jiya alhamis 8 ga watan Maris shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kai ziyara jihar Filato.
Advertisement
Shugaban ya sauka filin jirgi na garin Jos domin kaddamar da ayyukan cigaba da gwamnatin jihar ta aiwatar.
Gwamnan jihar Simon Lalung da tawagara ma'aikaan jihar sun tarbi shugaban yayin da ya sauka daga jirgi.
Dandazon jama'a suka fito domin yima shugaban maraba yayin da yake zagayawa a garin Jos babban birnin jihar.
Shugaba Buhari ya gana da sarakunan gargajiya na jihar karkashin jagorancin Bon gwon Jos Mai martaba Jacob Gyang Buba inda suka tattaunawa kan matsalolin tsaro da hanyar kawo karshen barkewar rikici a jihar.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement
More from Pulse Nigeria
Advertisement