Advertisement
Lamarin ya faru a daidai karfe 3:10 na safe a kasuwar dake shiyyar Rijiyar Lemo
Advertisement
Shaguna 22 suka kone sakamakon gobarar da ya faru daidai karfe 3:10 na safe.
Advertisement
Mai magana da yawun bakin hukumar kashe gobara na jihar Saidu Muhammed ya bayyana hakan ga maneman labarai.
Yace jami'an hukumar sun kai dauki cikin gaggawa bayan kiran da ta samu kan gobarar.
Sai dai Mohammed ba sanar da silar gobarar ba inda ya kara da cewa har yanzu suna binciken kan gano hakan.
Ya shawarci yan kasuwa dake kasuwar da sauran jama da su lura da ire-iren kayan aiki da suke amfanin dasu masu hadasa gobara.
Advertisement
Ya kuma kira da su sanya na'urorin kashe gobara a shaguna domin rage radadin ta kafin kiran jami'an hukumar.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement
More from Pulse Nigeria
Advertisement