Advertisement
A wata sanarwa da kakakin hukumar CSP Moshood Jimoh ya sa hannu, hukumar ta sanar cewa wadanda aka kama suna bada hadin kai wajen cigaba da bincike kan aika-aikar da ya faru.

Wadanda aka kama sun hada da Halilu Garba mai shekara 45 da Zubairu Marafa mai shekara45 da Nafi’u Badamasi mai shekara 40.
Za'a gurfanar dasu gaban kotu bayan kammala bincike kamar yadda kakakin hukumar ya sanar.
Wannan kamu ya faru bayan baban sufeton yan sanda Idris Ibrahim ya tura wasu dakaru zuwa jihar domin dakile hare-hare dake faruwa a jihar.
A ranar alhamis 15 ga watan febreru 2018 yan bindiga suka kai hari hari garin Birane har suka kashe mutum sama da 41.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement
More from Pulse Nigeria
Advertisement