Advertisement

Hadiza Gabon ta samu kyautar motar alfarma

Hadiza Gabon ta sanar da labarin samun motar a shafin ta na Instagram tare da isar da sakon godiya.
Advertisement

Tauraruwar masanaantar fina-finan hausa ta kannywood, Hadiza Aliyu Gabon ta samu abun farin ciki inda aka yi mata kyautar mota.

Advertisement

Jarumar ta samu kyautar motar kerar Honda daga aminiyar ta, Laila Ali Usman, wacce take shugabantar kamfanin L and N interiors.

Tauraruwar ta sanar da labarin mai farantar da rai a shafin ta na instagram tare da rubuta sako na mika godiya.

Ta rubuta "thank you madam kudi ,my new car @landninteriors thank u".

Tuni dai sauran abokan sana'ar ta suke ta mata sakon

Advertisement
Latest Videos
Advertisement