Advertisement

Mu guji kazafi da nemo laifin juna- nasiha daga Jarumi

Sakon juma'a tamu ta yau daga Falalu Dorayi
Advertisement

MU GUJI KAZAFI D A NEMO L A I F I N JUNA."Bai halatta ba ga Mumini, Ya ringa bibiyar yan uwansa Muminai domin ya gano NAKASUNSU da GAZAWARSU da AIBUNSU ko KAZANTARSULallai haka mummunar dabi'a ce mai HALAKARWA. Dabi'a ce ta mutanen da ake zargi, kuma KAZANTA ce, Kuma hakan ya sabawa shari’ar ALLAH MAI GIRMA, Ya sabawa koyarwar Annabi MUHAMMAD (SAW). RASULULLAH (SAW) Yace;: “Albarka ta tabbata ga wanda ya shagaltu da laifuffukansa daga laifuffukan mutane.”

Advertisement

Barka da juma'a.

Advertisement
Latest Videos
Advertisement